Atocinabp Wani Qungiya Ne Na Manoma Da Suka Hada Karfi Wajen Ganin Babban Bankin Najeriya Ya Basu Bashin Kudi Domin Inganta Harkar Noma.
Amma Wannan Kudi Bashine, Kuma Kowa Na Iya Cikawa
Ga Abubuwan Da Ake Bukata
- BVN
- Phone Number
- Next of Kin BVN.
Sannan Wajen Cikawa a Kula Da Kyau A Saka Komai Daidai.
0 Comments